Simple noodles

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Tanada saukin yi ga dadi #itar #sahur #ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
2 yawan abinchi
  1. Noodles 2 pack
  2. Attaruhu da albasa
  3. Mai kadan
  4. Beetroot kadan

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Nayi greating attaruhu nayanka albasa da dan yawa saina yanka beetroot kanana

  2. 2

    Nadora tukunya nasa mai kadan da albasa bame yawa ba nadan soya sana sa attaruhu sima nadan soya nakawo ruwa wanda zai isheni nasa nabari yatafasa

  3. 3

    Nakawo noodles nazuba nasa dandano da albasa da beetroot dina nabarshi yanuna

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai (7)

Sudha Agrawal
Sudha Agrawal @SudhaAgrawal_123
@cook_19099806
YummmmyAll your recipes are superb and yummy. You can check my profile and follow me if you wish 😊😊

Similar Recipes