Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Zobo kofi 1
  2. Kankana quater
  3. Lemu 2
  4. Cucumber 1
  5. Sugar
  6. Flavor chokali 1
  7. Kanunfari chokali 1
  8. Citta 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara gyara zobonki ki dafashi tare da kanunfari citta sai kibarshi ya huce bayan ya huce sai kiyi blending/greating na kankana cucumber lemu

  2. 2

    Sannan sai a tacesu a saka ruwan cikin zobon

  3. 3

    Sai kuma a saka sugar da flavor asakamishi kankara ko a saka cikin fridge

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes