Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40 mint
2 yawan abinchi
  1. 2Fulawa kofi
  2. 2Kwai
  3. cokaliYeast karamin
  4. cokaliBaking powder rabin karamin
  5. Maggi da gishiri kadan
  6. Albasa karama 1,attarugu 1, kabeji kadan
  7. Kifi

Umarnin dafa abinci

40 mint
  1. 1

    Ki tankade fulawa ki xuba yeast da baking powder da maggi da gishiri ki fasa kwai a kai ki juya sai ki xuba ruwa ki kwaba da kauri kamar da kwabin fanke sai ki rufe

  2. 2

    Bayan kamar 30mint sai ki xuba attarugu da kika daka da albasar da kika yanka kanana da kuma kabeji da kika yanka kanana sai ki xuba kifin ki wanda kika dafa da kayan kamshi ki cire kayarsa kika dagargaxa shi duka ki zuba

  3. 3

    Sai ki juya ki fara soyawa kamar fanke.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Taufiqa Said
Taufiqa Said @cook_35293874
rannar

Similar Recipes