Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Doya daya
  2. Kwai uku
  3. Tattasai biyu
  4. Albasa babba daya
  5. Maggi
  6. Kayan kamshi
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Kitafasa doya sai ki farfasa shi kisa kayan hadi sai ki mulmulashi sai ki sashi akwai sai ki soya

  2. 2

    Sai a sha da tea ko juice

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Amina Yusuf
Amina Yusuf @ameesmart
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes