Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Chicken wings 10
  2. Seasonings, 5
  3. spices
  4. Ketchup cup
  5. Honey
  6. Yaji chokali 1
  7. Corn flour cup 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka chicken wings dinki ki wanke

  2. 2

    Ki samu clean kitchen towel ko tissue ki tsantsane wings din

  3. 3

    Cikin corn flour dinki kisa seasonings da spice ki juya, seki dakko wings din ki zuba ciki ki juya har kowanne ya samu sosai

  4. 4

    Ki Dora Mai a wuta idan yayi Dan zafi seki zuba wings din ki barsu su soyu

  5. 5

    Karki cika wutar Amma Dan ya soyu sosai, idan ya soyu ki kwashe

  6. 6

    Ketchup da dan seasoning kadan ki juya seki zuba fried wings din ciki Kita juyawa har ya hade

  7. 7

    Kisa pan a wuta da Dan Mai kadan, ki saka zuba, yaji, Zuma,

  8. 8

    Idan yayi seki kwashe Zaki iya adding kantu (sesame seeds) for garnishing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammah's Cakes N More
Ammah's Cakes N More @cook_14264936
rannar
Kano
I love cooking and sharing recipe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes