Kayan aiki

  1. 8Strawberry
  2. Granola
  3. Greek yogurtkofi 1
  4. Zuma

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asamu Kofi Mai tsafta sai a xuba granola aciki,

  2. 2

    Akawo Greek yogurt asa asamanshi, ajera strawberry,

  3. 3

    Sannan Kara xuba Greek yogurt Akai,

  4. 4

    Sannan Kara xuba granola Akai, kids yake kana iya arranging dinsa yadda kake so,

  5. 5

    Sannan akawo Zuma asa.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (5)

Ummalkhairi Saleh
Ummalkhairi Saleh @khairats
Don Allah ya sunan granular da hausa

Wanda aka rubuta daga

Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes