Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na markada tarugu da albasa nasaka mai nasoya saina tsaida ruwa, nasaka Maggi da curry, bayan yatafasa
- 2
Saina zuba dankali,
- 3
Bayan dankalin yafara dahuwa saina zuba carrot dina da soyayyan kifi,
- 4
Saina rufe yadan kara dahuwa saina sauke.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16305066
sharhai (3)