Kayan aiki

hr 1mintuna
Mutane 4 yawan abinchi
  1. 250 gflour
  2. Ruwan dumi kofi daya
  3. Kabeji
  4. Garin karago
  5. Mangyada
  6. Gishiri dan kadan
  7. cokaliYeast karamin
  8. Maggi mai tauraro

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Da farko na tankade flour na saka gishri da yeast na kwaba da ruwan dumi kamar kwabin panke na barshi ya tashi

  2. 2

    Bayan ya tashi na dora murfin tukunya a wuta na dan goga masa mai kadan sai na debo kwabin na zuba in ya yi kamar mnti 1 zuwa 2

  3. 3

    Sai na juya dayan gefen ma ya gasu ina kwashe wa ina saka wa a roba me murfi har na gama bayan na gama na yankasu daidai

  4. 4

    Na zuba mangyada na dauko kabeji na da albasa da na yanka kanana na wanke na saka akai na gauraya. Shikenan

  5. 5

    Na dauko garin karago dana hada shi da Maggi, borkono,gishiri na zuba akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ainau musa sarai
rannar

Similar Recipes