Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara kwaba yeast dinki da gishiri baking powder sugar da ruwan dumin kibarshi yatashi
- 2
Bayan yatashi sai ki saka fulawarki butter kwai ki murza sosai sannan sai ki zuba madarar ki da kika sakama ruwan dami in ruwan basuyi ba sai ki kara ruwan dumi har sai kwabin yayi dai dai sai ki rufe kibarshi ya tashi
- 3
Bayan ya tashi sai a barbada fulawa wurin da zaa murzashi sai a murzashi dai dai kaurin da akeso
- 4
Sai kuma a fitar da shape a koma barinshi ya tashi sannan sai a soya kuma bayason wuta sosai dan zai iya konewa kuma bai soyuwa ba yanda yakamata ba
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Ring doughnut
Wannan shine Karo n farko d nayi shi Kuma yy Dadi sosae iyalina sunji dadinsa sosae don yaro na Dan 20 months sae d y cinye 1 tas d kdn d kadan yn cewa n Kara Masa 🤣🤣akwae laushi fa....👌 Zee's Kitchen -
-
-
-
-
Doughnut recipe III
Wannan karon Nazo da steps picture na yin doughnut Kuma Indai kika yi amfani da wannan recipe din Zaki zamu yadda kikeso insha Allah. Kitchen hunt challenge 😍 Ummu_Zara -
-
Ring doughnut
Dadinsa ba'a maganah Wann shine yina na farko ngd chop by halimatu da recipe dinta nayi amfani Allah ya Kara basira Nasrin Khalid -
-
-
Gasasshen Doughnut
Wannan girkin yana da dadi. Sauya nau'in yanda ake sarrafa abinci yana da kyau kada ko Yaushe muce zamu soya abin da za a iya gasawa. Gumel -
-
-
-
-
-
-
Doughnut
#foodfolio akwai dadi ka laushi zaki Iyaci da lemo ko tea kuki bawa baki ko awajen biki ana rabashinafisat kitchen
-
-
Doughnut
Cika wuta yayin suyar doughnut nasawa waje ya soyu batare d cikin y soyu ba. Taste De Excellent -
-
Egg pastries
Wannan girki yayi dadi iyali na sunji dadin sa. Kasance me sauya fasalin girki domin acishi da nishadi Gumel -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16336437
sharhai