Baked meat pie

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Yayi dadi sosai wannan meat pie din

Baked meat pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yayi dadi sosai wannan meat pie din

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:00mintuna
2 yawan abinchi
  1. 2cupFulawa
  2. 1/2cupButter
  3. 1teaspn Baking powder
  4. Curry kadan
  5. 1/2cold water
  6. Pinch of salt optional
  7. Hadin namanki

Umarnin dafa abinci

1:00mintuna
  1. 1

    Zki tankade fulawarki a mazubi mai kyau sai ki said ki zuba ingredient dinki

  2. 2

    Sai ki kwaba bayan kin gama sai kizo ki murza shi idan da cutter zaki

  3. 3

    Sai ki fitar d sharp dinki idan kuma da fork zaki sai ki samu Abu mai circle sai ki fitar da sharp din sai ki danne

  4. 4

    Sai ki kunna oven din ki ya dau zafi sai ki zo ki jera akan farantin gashi

  5. 5

    Sai ki shasshafa ruwan kwai akan meat pie sai ki Gaza shi shike nan kin gama aci dadi lafiya

  6. 6

    Bayan kin gama sai ki kawo hadin naman ki sai ki zuba sai ki danne daga

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes