Alala

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
Kano

Yayi dadi sosai 😋😋😋

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupWake
  2. Manja
  3. Atturuhu 5pcs
  4. 2 pcsTattasai
  5. 1Albasa
  6. Maggi
  7. Onga 1
  8. Peach of gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko nasurfa wake nagyara nawanke nagyara tattasai nacire yayan nagyara attaruhu nagyara albasa nasa blender ko kikai markade

  2. 2

    Bayan namarkada nasa manja nasa Dan mangyada kadan nasa maggi amma nadakashi sabida baaso asashi a guda guda nasa onga nasa gishiri kadan najuya shi sosai sosai idan yamiki kauri zaki sa ruwan dumi ki jujjuya sosai

  3. 3

    Saina kulkullashi aleda dama nadora ruwa akan wuta naje nasashi saikibashi minute yadahu

  4. 4

    Note zaki iyasa kwai dafafe alaiyahu kifi da sauransu

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes