Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki soya arish dinki ki aje gefe daman kin yanka kabbagi da carrot dinki kuma kin jajjaga kayan miyanki duk suna gefe
- 2
Sannan ki zo ki soya kayan miyan naki ki hada da kabbiji da carrot duk a waje daya yar uwa kar ki manta da maggi a wajen suyan
- 3
Dai ki dauko wanna arish da kika soya kika aje shika ki saka a ciki kina yi kina juyawa har sai ya kama jikin shi sai ki kwashe
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Irish da kwai
Wannan girki yana da inganci sosai kuma mostly anayin shine a breakfast Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
-
Soyayyan Irish da Kwai
Inason innayi bude baki inci Irish saboda inajin dadinshi sosai #1post1hope# Ammaz Kitchen -
-
-
Vegetables indomie
#nazabiyingirki sbd Ina matukar jin dadi naga inayin girki .ina matukar son wanan indomie shiyasa akullum take wakiltani.Girkinan na musamman ne sbd kullum uwargida inxta dafa indomie tana sarasa ta yacce xta sake sabon salo kuma batada wahalar dayawaKaina na dafawa Meenarh kitchen nd more -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Irish ball
Very simple and delicious for breakfastsTry it and thank me later Meenarh kitchen nd more -
-
-
Burabusko da vegetable soup
Burabusko d vegetable soup yana dga cikin abincin danakeso sosai . browny -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16407636
sharhai