Masa da miyan taushe

Hibbah
Hibbah @ummuhabiba
Abuja

Masa dai ya samo asali ne daga garin BAUCHI inda ake mata kirari da masar BAUCHI,Ana iya cin ta da miya,kuli ko Kuma yaji

Masa da miyan taushe

Masa dai ya samo asali ne daga garin BAUCHI inda ake mata kirari da masar BAUCHI,Ana iya cin ta da miya,kuli ko Kuma yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
4 servings
  1. Shinkafan tuwo
  2. Nama
  3. Yeast
  4. Baking powder
  5. Albasa
  6. Tomatoes
  7. Attarigu
  8. Tattasai
  9. Kayan dandano
  10. Kayan kamshi
  11. Palm oil
  12. Vegetable oil
  13. Alayyahu
  14. Groundnut paste
  15. Tafarnuwa
  16. Citta

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Kijika shinkafan ki overnight,sannan ki dafa shinkafan ci wato normal rice

  2. 2

    Idan ya huce sai kiyi mixing dinshi da Wanda kika jika sai ki yanka Albasa ki Yi blending

  3. 3

    Bayan kin markada sai kisa yeast, baking powder,slice onion, sugar and pinch of salt sai ki rife kibar shi yatashi

  4. 4

    Sai ki dauko Nama ki wan ke ki tafasa sai ki dan sa ruwan tafashen da Dan yawa bcoz zamuyi amfani da stock din idan yayi sai ki sauke

  5. 5

    Sai ki daura tukunyan ki akan wuta ki sa man ja idan yayi zafi sai ki saka Albasa, ginger and garlic sai ki saka naman kidan soya shi samasama

  6. 6

    Idan yayi ki zuba markadadden kayan miyan ki spices da seasonings to taste ki bar shi yadan soyu

  7. 7

    Sai ki zuba ruwan tafashen ki da Kuma groundnut paste din ki sai ki saka alayyahun

  8. 8

    Kibar shi yadan dahu sai ki sauke

  9. 9

    Sai ki dau ko tandar ki da waina kidaura akan wuta kisa Mai, kizuba kullunki idan kasa yasoyu sai ki juya wutar yazama at low flame

  10. 10

    Aci dadi lafiya 😘

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hibbah
Hibbah @ummuhabiba
rannar
Abuja

Similar Recipes