Kanun Aya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 yawan abinch
  1. 1Aya babba kwano
  2. Sugar Rabin karamin kwano
  3. Madarar dan madaru (condense milk)
  4. Madarar kunun Aya
  5. Felebo mai kwakwa
  6. Kwakwa da dabino da dankalin hausa
  7. Citta da kanunfari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki gyara ayarki ki cire mata tsakuwa sai ki wanke kisa dankali da kwakwa da dabino da citta da kanufar

  2. 2

    Idan aka redo miki ko aka blande miki sai ki tace idan kika tace sai ki saka kayan hadi amma ya kasance yana da kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
BABA SHEHU HAUWAU
rannar

sharhai

Similar Recipes