Lemun Citta/Ginger drink

Saratu Umar Adam
Saratu Umar Adam @chopsbybaby

Lemun Citta/Ginger drink

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Citta
  2. cucumber
  3. na'a na'a
  4. siga da
  5. kankara

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Ki wanke cittanki guda 3 manya ki yayyanka ki zuba a abun markade ki kawo cucumber

  2. 2

    Madaideciya guda daya ki yanka akai ki kawai na a na a guda shida manya

  3. 3

    Ki zuba ki rufe ki markada har sai yayi laushi

  4. 4

    Ki tace ki sa siga yadda kikeso kisa kankara
    Shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Saratu Umar Adam
Saratu Umar Adam @chopsbybaby
rannar

sharhai

Similar Recipes