Fatan tsakin masa

Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
Hadejia

Asalin girkinnan abincine da iyaye da kakanni sukeyinsa, abincine mai dadi da sa nishadi ga mai cinsa😋

Fatan tsakin masa

Asalin girkinnan abincine da iyaye da kakanni sukeyinsa, abincine mai dadi da sa nishadi ga mai cinsa😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mint
mutane 3 yawan abinchi
  1. Tsakin masa kofi2
  2. Attaruhu 6 manya
  3. 6Maggi
  4. Spices
  5. curry
  6. Alayyahu
  7. albasa
  8. Mai
  9. Gyada kwatar kofi

Umarnin dafa abinci

30 mint
  1. 1

    Da farko nadora tukunya akan gas na kunna tareda sa ruwa mai dan dama,

  2. 2

    Na gyara gyadata na dakata najuye a tukunyar dan tafara dahuwa,

  3. 3

    Sai nasa mai da maggi tareda spices na barta ya tafaso sai na dauko masata na wanke na juye a tukunyar

  4. 4

    Nabashi kamar 10 mnt kafin nasake dubawa

  5. 5

    Bayan ya nuna sai nasa wankakken alayyahuna da albasa akarshe banashi 5mnt yanuna.

  6. 6

    Bayan nasa masa nasa ludayi najuya sosai sai nasa murfi na rufe,

  7. 7

    Sannan kuma shi maidan ruwa ruwa akeyinsa. Done aci dadi lafiya.

  8. 8

    Bayan 10mnt sai nasa curry na kara spices aciki sai na rage wuta dan yanuna sosai,

  9. 9

    Bayan nagama najuye a foodflacks saboda karya huce anfi sansa acishi da dumi,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

Similar Recipes