Natural Zobo Drink 🥤

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
Zaria, Kaduna, Najeriya

Ina son Zobo sosai
Shyasa bana gajia d yi Sannan
Natural Zobo Yana matukar amfani d Kara lfy a jikin dan Adam

Ba artificial Zobo ba

Natural Zobo Drink 🥤

Ina son Zobo sosai
Shyasa bana gajia d yi Sannan
Natural Zobo Yana matukar amfani d Kara lfy a jikin dan Adam

Ba artificial Zobo ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
Mutum 4 yawan abinchi
  1. Zobo kofi 1
  2. Garin goruba
  3. Mazarkwaila
  4. Kanumfari
  5. Cittah d sauran kayan kamshi
  6. Cucumber
  7. Pineapple
  8. Lemon grass
  9. Naah Na’ah
  10. Water melon

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    D farko dai na wanke Zobo na zuba a tukunya

  2. 2

    Na wanke lemon grass Na’ah Na’ah d gishri domin kashe kwayoyin cutar d baa gabinsu Sannan na zuba a tukunyar

  3. 3

    Na daka kayan kamshi nah na zuba ack

  4. 4

    Na markada cucumber melon d pineapple na zuba ack

  5. 5

    Na juya na sa a fridge yayi sanyi

  6. 6

    Na barshi Yana ta nuna har sai dana ga ruwar y ragu Sannan na tache na zuba raguwar ruwan 🍉 🍍

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
rannar
Zaria, Kaduna, Najeriya

Similar Recipes