Kayan aiki

30: mins
  1. wake 2
  2. -farar shinkafa 3
  3. -fulawa/
  4. 4- Rogo
  5. Man kuli/man ja
  6. 5-Yajin barkono
  7. dan wake

Umarnin dafa abinci

30: mins
  1. 1

    DAN WAKE🍲

    Yanda zaki hada👆🏽

  2. 2

    Idan kika jika farar shinkafar ki gwangwani biyu..

  3. 3

    Sai ki sirfa waken ki shima gwangwani biyu ki wanke ki hada da jikakkiyar shinkafar nan ki markada

  4. 4

    Sai ki kawo fulawa/Rogo kamar gwangwani hudu

  5. 5

    Sai ki sa su kuka da kanwa ki hada da markaddun wake da shinkafar nan idan ruwa ya tafasa ki jefa Dan wakenki,

  6. 6

    Idan ya dahu ki sauke ki zuba mai da yaji 😋wayyo hajiya Dan waken nan sai Wanda ya gwada💃🏽

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashley's Cakes And More
rannar

Similar Recipes