Shinkafa da wake daadagwar manja

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 3
  2. Wake kofi 1
  3. Ruwa
  4. Kanwa
  5. Gishirifarin maggi
  6. Kayan yin madagwa
  7. Kayan yin madagwa
  8. Tarugu
  9. Yaji
  10. Albasa
  11. Man jaa
  12. Dandano gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara day wanke Tuku yarki ki daurqta akan Murhu ki zuba ruwa kwatanci sae ki rufe,

  2. 2

    Ki dauko wakenki ki wankeshi ta hanyar rairaya kamar ynd kike rairaya shinkafar tuwo

  3. 3

    Sae ki zuba cikin Tukunyarki da kika daura sae ki saka kanwa ba da yawa ba

  4. 4

    Sae ki rufe ki bar wakenki yayi dahuwarda inkinsaka shinkafa zasubiyarda dahu tare

  5. 5

    Ki daka yajinki ya koma gari sae ki hadesu cikin Tukunya daya ki daura kan Murhu ki kawo man jaa ki zuba ki kawo dandano da gishiri ki zuba

  6. 6

    Wannan madagwar tsareta akeyi don haka baxaki daga daga wurin ba Zaki zauna kina motsata har ya soyu,kamshita zae Samar Maki da ta soyu

  7. 7

    Sae ki wanke tarugunki da alokacin jira ki dakashi ki samu abin gugar kubewa ki goga albasarki,

  8. 8

    Sae ki koma gun wakenki ya dahu sae ki wanke shinkafa ki zuba ki saka farin maggi da gishiri ki Moste ki rufe ki jira tsanewarta

  9. 9

    Shinkafa ta dahu sae ciiii

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai (3)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
I love to eat rice with fresh tomato and onion too ❤️

Similar Recipes