Tura

Kayan aiki

  1. Cuscus 1 cup
  2. Salt
  3. Water
  4. Oil
  5. Onion 1
  6. Maggi
  7. Attaruhu 7
  8. Fish

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A cikin roba ki zuba cuscus,ki saka mai ki juya shi,se ki kawo tafashassehn ruwa ki zuba ki rufe shi ze dahu….

  2. 2

    Ki yayyanka albasan ki da attaruhu kisaka duk kayan kanshin da kike so,

  3. 3

    Sannan ki soya albsaan ki se ki zuba attaruhu kisaka kifin ki ki rufe ya dahu,ki saka maggi da mai shikkenan ki barshi ya dahu

  4. 4

    Aci dadi lfy😃

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimah Shareeff
Fatimah Shareeff @cook_37894824
rannar

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_37894824 I don’t really like cous cous but am in love with this. Nice presentation.
(an gyara)

Similar Recipes