Brown spaghetti 🍝

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Narnet Kitchen
Narnet Kitchen @Ayshabamally11
Zaria,kaduna State

Wato soyayyen taliya akwai fa dadi🤤 ko babu nama🤗saidai namanta da abu daya🤦🏻‍♀️banyi snapping ba bayan na hada ina fata xa’a gane😍

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

30 min
2 people
  1. Spaghetti leda daya
  2. Oil
  3. Carrot 🥕
  4. Green beans 🫘
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Maggi
  8. Meat
  9. Garlic
  10. Spices
  11. 4 cupsruwa

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Nasa oil a pan yayi xafi na karya taliya naxuba na soya sai yayi brown haka sannan na kwashe na tsane a colendar mangyadan ya dige

  2. 2

    Nasa tukunya a wuta nasa mai dan kadan na diga shi saboda akwai mai jikin taliyan ba’a needing mangyada dayawa

  3. 3

    Nakawo attarugu na da albasa dana yan yanka su tareda tafasashen nama naxuba nai mixing dasu spices tareda ruwa 4 cups

  4. 4

    Naxuba ya tafasa nakawo taliyana dake gefe naxuba na rufe for 10min nasauke shikenan sai chi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Narnet Kitchen
Narnet Kitchen @Ayshabamally11
rannar
Zaria,kaduna State
cooking is ma favourite
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes