Cupcake

Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994

Kugwada wannan cake yana dadi

Cupcake

Kugwada wannan cake yana dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

rabin awa
4 yawan abinchi
  1. Flour 1 and half
  2. 5egg
  3. 1 cupSugar
  4. Butter half Sima's
  5. Flavor 1teaspoo
  6. 1 tblsMilk
  7. Baking p2teaspoo

Umarnin dafa abinci

rabin awa
  1. 1

    Zaki hada butter da sugar kisa muciya kibuga har saikin daina jin motsin siga

  2. 2

    Kisa egg daidai da daidai kisa flavor kijuya kisa milk,flour, baking p kijuya

  3. 3

    Ki kunna oven yyi zafi saiki dauko cupcake pan kisa paper kizuba kullin kisa a oven kigasa 10_15mint

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994
rannar

Similar Recipes