Bakilawa

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

Shi wannan bakilawa kayan gashine na Gidan sarakai sune sulafi amfani dashi

Bakilawa

Shi wannan bakilawa kayan gashine na Gidan sarakai sune sulafi amfani dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 60 mins
mutum 5 serving
  1. 4Fulawa Kofi
  2. 5mai chikali
  3. 4gwada kofi
  4. kantu rabin kofi
  5. sugar Kofi daya da rabi
  6. baking powder chokali daya

Umarnin dafa abinci

minti 60 mins
  1. 1

    Dafarko zaki sami gwadarki ki gwarata saiki bushe kicire bawon sannan ki rabata gidan kamar uku saiki sauki kashi biyu kizuba atirmi ki zuba kantu kamar rabin Kofi kiss sugar itama rabin Kofi saiki daketa sosai inta daku saiki juye amazibi mai kyau.

  2. 2

    Sannan kisamo mazibi mai kyau kitankade fulawa kisa sugar,baking powder,mai saiki kwaba ta sosai tayi kyau sannan kisamo abin mirji kidunga gutsira kina murzawa sai kisa a abingashi sannan ki kwaba fulawa da ruwa saiki shafa Asama sannan kikawo dakakkiyar gwada kizuba sannan ki kuma Mirza Wata filawar ki rude saman bayan itama kinshafa mata ruwan fulawar.

  3. 3

    Sannan kidunga daukan gyadar kina likawa ajikin filawar daya bayan daya harsai kin rufe saman filawar sai kuma ki barbada kantu shina asaman sannan kidandabe ta sosai sbd kada bakin yabude.

  4. 4

    Shikenan sauki a oven sai ya gasu kiciro shi ki yayyanka yadda kikeso shikenan sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

Similar Recipes