Ligemata da tsire

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

#sugarfree..Akwai dadi 😋 sosai

Ligemata da tsire

#sugarfree..Akwai dadi 😋 sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. 2 cupFlour
  2. Ruwa
  3. Gishiri Dan kadan/yeast 1tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour yeast gishiri tare saiki zuba ruwa ki hada hadin yayi kaure saiki bashi 1 saiki fara soya harki gama

  2. 2

    Zaki bada asiyo Miki tsare kho ki hada da kanki 🤭 nidae siyo mun ankayi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

Similar Recipes