Chocolate cake

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Coco powder 1/2 rabin kofi
  2. 1 3/4Flour kofi
  3. 1Sugar kofi
  4. Mai 3/4 kofi
  5. 2Kwai
  6. Baking powder 1 tspn
  7. Baking soda 1/2 tspn
  8. 1Madara kofi
  9. cokaliVinegar babban
  10. cokaliFlavor babban
  11. Softener 1 1/2 babban cokali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour, baking powder, baking soda, coco powder ki tankadesu wuri daya.

  2. 2

    Sae ki zuba sugar,mai,Kwai,madara,vinegar,softener, flavor a roba ki juya sosae ki kawo dry ingredients dinki ki rika zubawa kadan kadan kina juyawa har ya hade Sannan ki zuba a pan ki gasa.

  3. 3

    Ki kawo chocolate syrup ki zuba in ya huce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes