Dan waken flour

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657

Nayiwa me gidanane sbd Yana matukar son danwake

Dan waken flour

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nayiwa me gidanane sbd Yana matukar son danwake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
2 yawan abinchi
  1. 4 cupsFlour
  2. Kuka 3tabl spoon
  3. kanwa
  4. Ruwan dumi
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Gurji/gulli
  8. Yajin kuli kuli/ yajin borkono

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Dafarko uwar gida ki tankade flour sannan ki zuba kuka ki gaura
    Ki Debi ruwan dumi ki jika kanwa
    Ki tace ruwan kanwan sbd wani kanwan yanada yayi

  2. 2

    Ki kwaba danwaken ki Kar yayi ruwa sannan Kuma Kar yayi tauri
    Already kin daura tukunya d ruwa idan y tafasa seki dinga diban kwabin danwaken kina jefa dede girman da kikeso

  3. 3

    Idan yyi kamar minti biyar seki kwashe a bowl Wanda already kin tanadi ruwa aciki
    Ki soya mangyda sannan ki yanka albasa da gurjinki

  4. 4

    Shikenan danwaken flour ki ya gamu sekici da gurjin da Mai d yaji ko yajin kuli kuli

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes