Hard Milky Cookies

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Nayiwa yarana cookies zuwa makaranta sai one of teacher dinsu ta gani tace ya burgeta Amma ita tafison hard one mai karfi kenan. Shin nace bari na gwada yi mata gashi nayi kuma yayi. Dadi ba a magana

Hard Milky Cookies

Nayiwa yarana cookies zuwa makaranta sai one of teacher dinsu ta gani tace ya burgeta Amma ita tafison hard one mai karfi kenan. Shin nace bari na gwada yi mata gashi nayi kuma yayi. Dadi ba a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutane uku
Minti talatin
  1. Butter simas leda daya
  2. 1 cupSugar
  3. 1egg
  4. 1/4 cupmilk (powdered)
  5. Flour 4 cups - 2tbspn
  6. Flavor

Umarnin dafa abinci

Mutane uku
  1. 1

    Ki Samo bowl dinki sai ki zuba butter da sugar

  2. 2

    Kiyi creaming dinsu da kyau daga nan sai ki fasa 1egg da flavor sai ki juyasu da kyau

  3. 3

    Ki dauko flour dinki Daman already kin tankade sai kina zubawa akai a hankali kina juyawa tare da madaranki har ki gama

  4. 4

    Sai ki barshi na dan wani lokaci kafin nan kiyi mishi shape din da kikeso nayi anfani da cookies cutter.

  5. 5

    Daga nan sai ki jera a parantin gashi ki gasa na tsawon minti goma sha biyar ko sai ya miki yadda kikeso

  6. 6

    Shikenan bayan ta gasu

  7. 7

    Nayi anfani da flour 4cups sai na cire 2tbspn aciki dan nayi anfani dashi a working surface dina.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes