Potatoes porridge

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Kina ganima basai anfada b knsan ba qaramin dadi xaeyi ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
1 yawan abinchi
  1. Dankalin turawa
  2. Attaruhu albasa tumatur
  3. Ginger garlic
  4. Mangyada
  5. Xogale
  6. Maggi onga curry thyme
  7. Busashen kifi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Ki fere dankali ki yanka yadd kikeso
    Ki jajjaga kayan miya

  2. 2

    Kixuba mangyada a tukunya ki yanka albasa idan yy xafi kixuba kayan miya Sudan soyu kadan kixuba ruwa daidai ydd kk so

  3. 3

    Kixuba maggi dsu curry dsu garlic
    Kixuba dankalin ki rufe idan yadan fara dahuwa kixuba xogalenki da busashen kifi rufe y dahu shkn sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes