Home made biscuits 😋

Kabiru Nuwaila sani
Kabiru Nuwaila sani @Nurulqalb

Home made biscuits 😋

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupFlour
  2. 1Egg
  3. 1/3 cupSugar
  4. 1 tbsMagrine
  5. 1/2 tbsVanilla flavour
  6. 1 tbsMilk
  7. Salt to test
  8. Baking powder¼

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki saka rariya ki takade flour, sai ki saka milk sugar, salt,,baking powder ki hada saki saka kwai da dan ruwa ki kada ki juya a ciki,kiyi dough sai ki saka magrine, ki dinga diba kina yin shape dinda kike so

  2. 2

    Ki saka a oven ki gasa for 40min

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

sharhai

Similar Recipes