Homemade moyyonise

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
5 yawan abinchi
  1. 1 cupOil
  2. 1Egg
  3. 1/2Lemon
  4. 1/2 tspSugar
  5. 1/2 tspSalt

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    A kawo blander a zuba egg,lemon,sugar and salt

  2. 2

    Sai a kunna ayi mix har yayi light sai a rika zuba oil until cream sai a zuba a mazubi mai kyau enjoy 👩🏻‍🍳

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes