Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Sugar
  7. Mai
  8. Garin busasshen birediki

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko Zaki fere doyarki ki wanketa fes,Sai kisa gishiri d Dan sugar kadan Sai ki daura akan wuta

  2. 2

    Bayan kin bashi atleast 20 to30 mins y dafu ligif yadda zaiyi sauki dakawa a turmi,Sai ki tsaneshi,Sai kisa atturugu d albasa a turmi ki jajjaga Sai ki kawo doyanki ki saka akaii kidaka ta tadaku saosaii ki kasa Maggi kidaka y laushi

  3. 3

    Bayan ki daka tadaku sosai,Sai kijuye a container ki cuccurata

  4. 4

    Sai ki fasa kwai kisa Maggi,saiki Soma curarren doyan acikin kwan,saiki badeshi a busasshen garin biredinki

  5. 5

    Saiki daura Mai a wuta,idan maidin yayii zafi Sai kina somawa aciki kina soyawa,idan yy golden brown saiki tsame.

  6. 6

    Ready to serve,za'a iyaci d yaji Koda sauce

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI @cook_14233155
on
Gombe
am sameera Annuriii lives in gombe, married nd kidz,cooking is my hubbies
Read more

Comments

Similar Recipes