Jollof din shinkafa da taliya me shrimps

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Jollof din shinkafa da taliya me shrimps

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka kayan miya ki markadasu, kisa oil da manja ki soya ki wanke shrimps ki zuba yayi kamar 5minutes kiss maggi da kayan kamshi ki zuba ruwa ya tafasa.

  2. 2

    Ki zuba shinkafa in ta fara laushi ki zuba taliya ki juya ki rufe.

  3. 3

    In ya rage 10minutes sae ki saka alayyahu da Albasa, ki barbada curry kadan ki rufe.

  4. 4

    Aci dadi lfy.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Afrah's kitchen
on
Kano
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes