Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30 minutes
2 servings
  1. 2 cupFlour
  2. Kuka kadan
  3. Kanwa kadan
  4. Yankakken tumatir da albasa
  5. Hadadden yaji mai dadi wanda yaji maggi

Cooking Instructions

30 minutes
  1. 1

    Ki zuba flour a roba kisa kuka kadan ki jika kanwa kadan saiki kwaba

  2. 2

    Ki dora ruwa idan sun tafasa ki rika diba hadin danwaken kina sakawa a ciki idan kin gama saiki barshi 4 20 minutes saiki sauke ki wanke Ki tsane a kwando

  3. 3

    Idan zakici kisa tumatir da albasa, kisa yaji da mangyada soyayye, zaki iya ci da zobo mai sanyi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Comments

Similar Recipes