Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gari
  2. Ruwa
  3. Man gyaɗa
  4. For the eguisi soup
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Tarugu
  8. Eguisi
  9. leavesUgu
  10. Stock fish
  11. Dry fish
  12. Kpomo
  13. Crayfish
  14. Manja
  15. Maggi
  16. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki ɗora ruwan zafi a tukunya, idan yatasa saiki ɗauki garin kidinga zubawa kina motsawa da muciya har sai yafara kauri, sbayan kingama tuƙawa saiki rage wuta dan garin yadahu, bayan gama dahuwa sai a sauke

  2. 2

    Saiki samu ƙananan bowls masu tsawo ko kuma kisamu wani cup marar hannu kishafa masa mai ajiki saiki ɗebo eba ɗinki kiɓudata a saman leda saiki ɗora akan cup ɗin kamar zaki ɗora fondat akan cake

  3. 3

    Saiki shafa mai a hannunki ki gyaggyara da kyau, idan ya ɗauki minti kaɗan saiki juyoshi

  4. 4

    Hannun kuma zaki mulmula eba da ɗan tsawo saiki ɗan shafa mai kaɗan a baƙin wurin da zaki manna hannun, saiki manna

  5. 5

    Daga gaban kuma kisa cutters ki fidda shape ɗin sannan saiki manna kuma

  6. 6

    For the eguisi soup farko zaki zuba manja a tukunya ki yanka albasa kizuba, saiki jajjaga tarugu da tattasai da wata albasa saiki juye acikin tukunyar kiɗan soya

  7. 7

    Sannan sai a ɗauko eguisi azuba, idan aka haɗesu duka sai azuba 1cup of water, sai abarshi yaɗan dahu for 10mins

  8. 8

    Sai a ɗauko ruwan nama azuba, sai a motsa sannan sai a ɗauko kpomo azuba sannan sai aƙara zuba 2cups of water, sai abarshi few mins

  9. 9

    Sannan sai azuba maggi, gishiri, crayfish, stock fish, dry fish, sai a motsa sosai sannan sai a rufe saboda yaɗan dahu kadan

  10. 10

    Sai a ɗauko ugu leaves da aka yanka a zuba acikin miyar, sannan a motsa sai aɗan rufe na minti kaɗan sai a sauke ayi serving.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments (8)

Ayvoc Cuisines
Ayvoc Cuisines @cook_14498466
👍 and where is the starting point 😋

Similar Recipes