Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 serving
  1. Macaroni
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Curry
  5. Maggi
  6. Kayan kamshi
  7. Mangyada
  8. Carrot
  9. Piece
  10. Kifi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki greating attarugu da ki ajjiye a gefe ki kankare carrot ki wanke ki yayyankashi ki ajjiye a gefe ki yanka albasa ki ajjiye a gefe ki tafasa piece dinki da gishiri ki ajjiye a gefe sai ki dakko tukunya ki zuba mangyada ki zuba attarugu da Albasa ki soyasu kadan sai ki zuba RUWA daidaii sai ki kawo carrot Dinnan ki zuba ki zuba piece ki zuba duk kayayyakinn dana lissafa ki zuba Maggi d su curry nki sai ki rufe

  2. 2

    Inyatafasa ki zuba macaroni ki barsa Dan some minute haka shikenn shi bayason jagwalgwalo zakiga yayi kyau shikenn ki Dora soyayyen kifinki Aci lfy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu Arief
Ummu Arief @cook_13921696
on

Similar Recipes