Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankalin hausa
  2. Oil
  3. Salt
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Atarugu
  7. Tumaturi
  8. Curry
  9. Kayan dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    Kicere dankalinki kiwanke sai ki Dora mai awuta idan yayi xafi kitsame dankalin kisa mai gishiri ki motse kixuba aman sai ki Dan yayyafa ruwa aman yanda dankalin xayayi taushi sosai idan yasoyu ki kwashe asaka akula

  2. 2

    Ki gyra kayan miyarki ki jajjaga kiyanka albasa kijuye atukunya kisaka mai curry da kayan dandano sai gushiri da ruwa kadan idan yadahu sai ki jujuya inyamaki yanda kin so sai ki sauke

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Phariey's Kitchen
Phariey's Kitchen @cook_13834527
on
Katsina State

Similar Recipes