Alkubus

Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553

yadda ake sarrafa fulawa

Alkubus

yadda ake sarrafa fulawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. Fulawa gwangwani 2
  2. Yis
  3. Suga kadan
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada fulawa da yis da gishiri kadan ki kwaba, saiki kisa mai a bin gasawa saiki dafa yanda ake dafa alale, zaki iya ci da miyar tumatir ko miyar ganye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

Similar Recipes