Shinkafa mai karas

Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553

Saboda yadda nake son shinkafa

Shinkafa mai karas

Saboda yadda nake son shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi daya
  2. 4Karas guda
  3. 1Tumatir guda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora ruwa idan sun tafasa ki wanke shinkafa ki sa KI yanka karas kisa idan ta kusa nina sai ki tace ki kara mayarwa a wuta tayi saiki sauke shikenan zaki iya ci da miyar tumatir

  2. 2

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

sharhai

Similar Recipes