Alale

Mmn Khaleel's Kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen @cook_13823014
Jigawa state Nigeria

Alala (alale wani samfurin abinci ne wanda ya shahara a kasar Nigeria

Alale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Alala (alale wani samfurin abinci ne wanda ya shahara a kasar Nigeria

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. magi
  3. gishiri
  4. Kayan kamshi
  5. manja ,ko man gyada
  6. albasa
  7. attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai Zaki surfa wakenki Sannan Sai ki wanke shi tas ya fita Sai kibada a markada Miki bayan an markda shi Sai sa masa magi da su giahiri,da Kayan kamshi din nan tare da manja Sai ki xuba ruwan zafi kadan kiyi ta buga ko ina yay kyau to Sai ki dauko fatan ledan ki goga masa mai to Sai kike daukar kullin naki kina xuba shi a cikin ledar kina daurewa a haka harki gama bayan kin gama dau rawa Sai kisa ruwa a tukunya Sai kisa wannan kullin alalan naki Sai ki Dora a wuta yay ta dahuwa

  2. 2

    Abin lura anan ba'aso akulle led an da iska a ciki domin idan ya tashi dahuwa ledan yana kumbura to idan ya kumbura da iska Acikin to zaiyi ta fashewa ne

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn Khaleel's Kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen @cook_13823014
rannar
Jigawa state Nigeria

sharhai

Similar Recipes