Tura

Kayan aiki

  1. zobo kofi daya
  2. citta gudu uku (danye)
  3. chokalikanin fari rabin
  4. siga chokali hudu
  5. kokumba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke zobo da ruwa sai kisa ruwa Kofi uku a tukunya kisa akan wuta ki nika citta da kanin fari kisa aciki

  2. 2

    Idan ya tausa ki sauke k barshi yasha iska sai ki tace da rariya sai ki nika kokumba ki tace kisa acikin zoban sai kisa siga ki juya sosai kisa a firig yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aminu
Amina Aminu @cook_13830126
rannar
zaria,kaduna state

sharhai

Similar Recipes