Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

Dankalin Hausa yanada matukar dadi sosai,idan zansoyashi nakanyi suyarruwa,amma wannan karon na gwada tafasashi kadan Sannan na soyashi

Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)

Dankalin Hausa yanada matukar dadi sosai,idan zansoyashi nakanyi suyarruwa,amma wannan karon na gwada tafasashi kadan Sannan na soyashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mnt
6yawan abinchi
  1. 5sweet potatoes
  2. 2egg
  3. 1maggi
  4. Salt
  5. Albasa
  6. Oil for frying

Umarnin dafa abinci

45mnt
  1. 1

    Ki fere dankalin Hausa,sai kiyankashi Iya yanda kikeso. Kiaza ruwa a tukunya kisa gishiri kadan,kibarshi ya tafasa kamar minti hudu

  2. 2

    Bayannan sai kiyi draining din ruwan

  3. 3

    Zaki aza mai yayi zafi,sai ki zuba dankalin aciki. Kada kimotsa har sai ya fara soyuwa sannan ki juya dayan gefen. Idan ba hakaba zai iya wargajewa

  4. 4

    Zakibarshi har sai ya soyu sai ki kwashe

  5. 5

    Kisamu plate ki zuba aciki,sai ki ajiye gefe.

  6. 6

    Zaki fasa kwai ki yanka albasa kisa maggi da gishiri kadan kimotsa,zaki aza mai kadan yayi zafi sai ki soya

  7. 7

    Serve and enjoy your dafaffe km soyayyen dankalin Hausa tare da kwai

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar
Sokoto State

sharhai (2)

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
Amma kinsan kan dadi ,😋😋yau gashi banida dankalin da ita Zan mana.gaskiya raina ya biya .

Similar Recipes