Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupwake
  2. 2 cupshinkafa
  3. 4Koren ttatasai
  4. 3Albasa
  5. Mai
  6. Maggi & gishri
  7. 6Attaruhu
  8. 1 tbsSpice

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki Dora ruwa awuta idan yayi zafi sai ki zuba waken idan yayi laushi sai ki zuba shinkafar.inta kusa dahuwa sai ki tace kibarshi ya tsane

  2. 2

    Zakiyi greating attaruhunki da albarsa ki yanka koren ttatasai kiyi source dashi kisa spices maggi gishiri

  3. 3

    Sai ki dauki wanan shinkafar da waken ki hada waje daya ki juya sosai sai aci

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Bilkisu Rabiu Ado
Bilkisu Rabiu Ado @cook_16271254
on
Chiranci Kano
cooking is my life
Read more

Comments

Similar Recipes