Cake me chakulet

Autas kitchen
Autas kitchen @cook_16382097

Yanada Dadi sosai

Cake me chakulet

Yanada Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Filawa kopi
  2. 2Kwai guda
  3. 1Mangyada kopi
  4. cokaliBakar hoda Rabin
  5. 2 1/2Siga kopi
  6. 1Madarar gari kopi 1/2
  7. 1 1/2Garin cakulet kopi
  8. Flavor cokali 1
  9. 1 1/2Ruwan dimi kopi
  10. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade filawarki,bakar hoda,garin cakulet,siga da gishiri wuri daya seki juya

  2. 2

    Kihada ruwan garin madararki da kwai, flavor,da Mai wuri daya ki kadashi sosai,seki juye acikin hadaddun filawarki ki juya dakyau

  3. 3

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Autas kitchen
Autas kitchen @cook_16382097
rannar

sharhai

Similar Recipes