Kayan aiki

  1. Tsokar kifi guda biyu
  2. Dandano da kayan qanshi
  3. Mai cokali biyu
  4. Kayan miya a jajjage
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miyan ki sai ki juye a roba kisa mai da kayan qanshi da dandano sai ki shafe jikin kifin naki duka ki dauko tiren gashi ki dan shafa masa maii sai ki dora kifin a kaii ki juye guntun kayan hadin da ya rage a kaii sai ki kunna da'urar gashi ki barta a 20_25 idan yh kusa qarasawa sai ki zuba albasa da kika yanka ki barsu su qara sa

  2. 2

    Zaki soya dankili kichi dashi. Akwai matuqar dadie sosai 😋😋😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes