Soyayya dankali da plantain

husna waziri
husna waziri @cook_16668473

Soyayya dankali da plantain

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere danka ki yayyanka

  2. 2

    Sai ki fere plantain shima kiyanka yanda kike so

  3. 3

    Sai ki dora mai akan wuta yayi zafi sai ki sa gishiri a dankalin ki zuba a mai idan ya soyu ki kwashe

  4. 4

    Haka ma plantain

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
husna waziri
husna waziri @cook_16668473
rannar

sharhai

Similar Recipes