Soyayyar indomie da kwai

rayya umar @cook_16702924
Umarnin dafa abinci
- 1
A zuba ruwa a tukunyar a dora a wuta abarshi ya tafasa sai a zuba indomie a mata tafasa daya sannan a tsane
- 2
A jajjaga attaruhu albasa a fasa kwai a hadasu tare a kada sai a zuba indomie maggi a cakuda sannan a zuba mai a kasco kadan idan yayi zafi sai a zuba hadin indomie din ciki a soya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Indomie da kwai
Nakan yi indomie alokacin da maigidansa yake sauri zai fita aiki da wuri Sa'adatu Kabir Hassan -
Indomie da kwai
Karin safe me sauki domin yara #ramadanclass #ramadarecipe #indomie@ummuwalie @ay Goggo -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8293247
sharhai