Soyayyar dora da miyar kwai

shaimau habib
shaimau habib @cook_16706554
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Tumatur
  5. Manja
  6. Maggi
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a aje a gefe

  2. 2

    A zuba manja a kasco idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry sai a fasa kwai a roba a karkada a zuba a cikin kascon a juya abarshi yayi sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
shaimau habib
shaimau habib @cook_16706554
rannar

sharhai

Similar Recipes