Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi daya
  2. 4Carrot guda
  3. Turmeric
  4. Mai
  5. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara carrot dinki ki wanke ki yanka kanana ki sa a blender ki markadar yayi laushi saiki tace ki zuba a tukunya ki kara ruwa dai dai yacca zai isheki ya dafamiki shinkafa saiki dora a wuta ki zuba mai da turmeric kadan saiki juya ki barshi ya tafasa,dama kin wanke shinkafarki kin tsaneta saiki zuba kisa gishiri ki juya saiki barshi ya dahu shikenan saiki sauke,zaki iya ci da ko wacce irin sauce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes