Hadin taliya da macaroni

Fatima Saadu @cook_16717596
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki zuba ruwa da tukuyya kiaxa saman wuta
- 2
Idan suntafasa said kisa macaroni bayan miti biyar sai kisa taliya da Dan gishire kadan
- 3
Kibasu minti goma Sha biyar sai ki sauke
- 4
Sai kiaxa wata tukunya saman wuta sai kisa Mai kiyanka albasa ki zuba
- 5
Idan albasa tai ja sai kixuba tattasai da attarugu da albasa da kika jajjaga
- 6
Sai kirika mutsawa idan yai laushi sai kisa Magi da kayan kamshi
- 7
Idan ya soyu xai fidda Mai sai ki sauke
- 8
Aci Dadi lafiya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Jollof din taliya da macaroni
#teamsokoto wannan girkin yana da dadi kuma yana da saukinyi. Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
-
-
Farar macaroni da taliya tare da sauce in albasa
Iyalaina suna matukar son taliya da macaroni da miya😋 Maryam Abubakar -
-
Taliya da macaroni da source da kifi da salad
Shi wannn abinci bashi da wuyar yi amma yn da dadin ci sannn kuma bashi da nauyi Ummu Shurem -
-
-
-
-
-
-
-
Spaghetti mai hadin ganye
#1post1hope. Wannan taliyal nahadata da vegetable da yawa kuma tayi dadi sosai Samira Abubakar -
-
-
-
Jallof din taliya da macaroni hade da wake
Hakika tayi dadi , dafarko na gwada ne na gani ko zatayi kyau da dadi. ,sai gashi munji dadinta Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8352042
sharhai