Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa,
  2. wake,
  3. gishiri,
  4. manja,
  5. maggi,
  6. yaji,
  7. salad,
  8. tumatir

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara wakenki ki wanke sai ki zuba a ruwa harvsai ya tafasa ya fara laushi,

  2. 2

    Sai ki zuba shinkafarki da dan gishiri,sai ya dahu,

  3. 3

    Sai a zuba masa kayan hadi

  4. 4

    (su manja,da maggi da yaji dasu salad)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman shukra
Maman shukra @cook_16749922
rannar
Kano
Musulma,uwa kuma diya ga iyayena
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes